rachelua_ha_ezk_tn_l3/11/16.txt

14 lines
689 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ba wannan saƙon ga Ezekiyel game da Isra'ilawa da suke zaman talala."
},
{
"title": "zama haikali a gare su na",
"body": "Yahweh yayi magana game da zama a tsakanin mutanen da ke cikin bauta kamar ya kasance tsattsarkan wuri ne a gare su. AT: \"Na kasance tare da su\" ko \"Na kasance kamar\nwurin bautarsu\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "na warwatsar da su cikin ƙasahe",
"body": "Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. Maimaitawar ta nanata tabbacin alkawarin Yahweh na dawo da bautar talala zuwa ƙasar Isra'ila. AT: \"Zan dawo da ku daga\nduk al'umman duniya\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]