10 lines
550 B
Plaintext
10 lines
550 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Wannan Birnin ba zai zama tukunyar dahuwarku ba, ko ku zama naman cikinta ba",
|
|
"body": "Mutanen sun yi magana game da kansu kamar masu yanke nama ne mai kyau kuma na birni\nkamar dai tukunya ce da ake ajiye naman a ciki ko dafa shi. Yahweh yace wannan ba gaskiya bane. Duba yadda kuka fassara wannan kwatancin a cikin Ezekiel 11: 3.\nAT: \"Wannan birni ba kamar tukunya ba ne wanda zai kare ku kamar yadda\ntukunya ke kare nama\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "a kan iyakar",
|
|
"body": "\"a cikin ƙasar Isra'ila\""
|
|
}
|
|
] |