rachelua_ha_ezk_tn_l3/10/15.txt

10 lines
716 B
Plaintext

[
{
"title": "Suna dai tsaye a gefensu",
"body": "\"gargarorin sun tsaya tare da kerubobin.\" AT: \"gargarorin sun motsa tare da\nkerubim\""
},
{
"title": "gama ruhun halittar mai rai na cikin gargarorin",
"body": "Zai yiwu ma'anoni su ne 1) Ezekiyel yana magana ne akan “halittu” na aya ta 15 kamar halitta ɗaya ce. AT: \"ruhun talikan yana cikin ƙafafun\" ko 2) Ezekiyel yana amfani da\nkarin magana. AT: \"ruhun rayuwa yana cikin ƙafafun\" ko \"ruhun mai rai yana cikin\nƙafafun\" ko kuma 3) ruhun da ke cikin talikan kuma a ƙafafun daidai yake. Duba yadda kuka\nfassara wannan a cikin Ezekiyel 1:19. AT: \"wannan ruhun da ya ba halittu rai shi ma ya ba ƙafafun rai\" (Duba: figs_idiom)"
}
]