rachelua_ha_ezk_tn_l3/32/15.txt

10 lines
347 B
Plaintext

[
{
"title": "bayan na kai hari ga mazaunanta",
"body": "Anan ra'ayin kai hari yana wakiltar lalatawa. AT: \"lokacin da na halakar da duk\nwaɗanda ke rayuwa a cikin ta\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "'ya'ya mata na al'ummai",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"matan wasu al'ummomi\" ko 2) \"mutanen wasu al'ummomi\""
}
]