14 lines
624 B
Plaintext
14 lines
624 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "a lokacin da na kawo rushewarka a tsakiyar al'ummai",
|
|
"body": "Ana maganar ƙasar Masar, wanda sarki ke wakilta, kamar gini ne wanda yake rushewa.\nAT: \"lokacin da al'ummomi suka ji labarin yadda na hallaka ku\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Zan firgita mutane da yawa saboda kai",
|
|
"body": "Anan \"rawar jiki\" wani aiki ne da mutane sukanyi yayin da suke cikin tsoro ƙwarai. AT: \"Kowannensu zai ci gaba da girgiza saboda tsoronsa\""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "a ranar faɗuwar ka",
|
|
"body": "Tunanin faɗuwa yana wakiltar mutuwa. AT: \"lokacin da na halakar da\nku\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
}
|
|
] |