6 lines
317 B
Plaintext
6 lines
317 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Za su ta da garkuwoyi manya da ƙanana da hulunan ƙarfe kewaye da ke ko'ina",
|
|
"body": "Ana amfani da waɗannan abubuwan kariya don komawa zuwa nau'ikan sojoji. AT: \"Sojoji za su kawo muku hari a kowane bangare dauke da manyan garkuwa, kananan garkuwa, da hular kwano\" (Duba: figs_metonymy)"
|
|
}
|
|
] |