rachelua_ha_ezk_tn_l3/21/10.txt

14 lines
777 B
Plaintext
Raw Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da bayanin takobin Yahweh wanda yake kwatanci ne ga sojojin abokan gaba waɗanda Yahweh zai yi amfani da su don ya yaƙi Yerusalem. "
},
{
"title": "Shin mũyi murna a kan sandar girma ta ɗana?",
"body": "Wannan tambayar tana jaddada cewa mutanen Israila ba za su yi bikin ikon sarkinsu\nba, saboda ba za ta iya tsayayya da “takobi” ba. AT: \"Mutanen Yahuda ba za su yi\nmurna game da sandar sarautar su ba.\" ko \"bai kamata mu yi biki ba da karfin\nsandar sarkinmu.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "bada ita a hannun wanda ke yin kisa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"a shirye yake don wanda ya yi kisan\nya yi amfani da shi\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]