rachelua_ha_ezk_tn_l3/14/07.txt

6 lines
370 B
Plaintext

[
{
"title": "in maida shi alama da karin magana",
"body": "A nan kalmar \"alama\" tana nufin wani abu da ke isar da gargaɗi na musamman ga waɗanda\nsuka gani. Kalmar karin magana tana nufin abin da mutane za su ce game da wannan alamar idan suka gan ta. AT: \"Zan sanya mutumin ya zama abin gargaɗi da karin\nmagana\" (Duba: figs_doublet da figs_metonymy)"
}
]