rachelua_ha_ezk_tn_l3/14/04.txt

14 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Duk mutumin gidan Isra'ila wanda ya ɗauki gumaka ya sa a zuciyarsa",
"body": "Yahweh yayi magana akan mutanen da suka sadaukar da kansu ga bautar gumaka kamar sun dauki gumakan cikin zukatansu. Duba yadda kuka fassara wannan kwatancin a cikin Ezekiyel\n14: 3. AT: \"wanda ya keɓe kansa ga gumaka\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ya sa tuntuɓen zunubansa",
"body": "Yahweh yayi magana akan gumakan da mutane suke bautawa kamar su tubalan da mutane\nsuka yi tuntuɓe akansu, da kuma ƙudurin bauta wa gumakan kamar suna sanya waɗannan\nabubuwan tuntuɓe a gaban fuskokinsu. Duba yadda kuka fassara wannan kwatancin a cikin Ezekiyel 14: 3. AT: \"wanda ya yanke shawarar bauta wa abubuwan da ke haifar da aikata mugunta\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Zan iya ɗauke gidan Isra'ila daga cikin zukatansu",
"body": "Anan kalmar \"zukata\" tana wakiltar tunani da soyayyar mutane. Yahweh yayi magana game da\nsa su sake ba da kai gare shi kamar dai zai kama zukatansu. AT: \"Zan sa\nmutanen Isra'ila su sake sadaukar da kai gare ni\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]