[
{
"title": "zuwa dama da bagadin",
"body": "Wannan shi ne gefen dama na bagadin lokacin da mutum ya dube shi yayin da suke fuskantar gabas, don haka yana gefen kudu na bagadin. AT: \"a gefen kudu na bagadin\""
}
]