rachelua_ha_ezk_tn_l3/40/03.txt

18 lines
419 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai ya kawo ni can",
"body": "\"Yahweh ya kawo ni wurin da yake da gine-gine\""
},
{
"title": "igiyar linin",
"body": "\"igiya da aka yi da lilin.\" Wannan kayan aiki ne don auna nisan nesa."
},
{
"title": "sandar awo",
"body": "Wannan kayan aiki ne don auna guntun nisa."
},
{
"title": "maida hankali",
"body": "AT: \"gaba ɗaya a kewayen yankin haikalin\" (Duba: figs_idiom)"
}
]