rachelua_ha_ezk_tn_l3/36/10.txt

10 lines
456 B
Plaintext

[
{
"title": "Birane za su kasance da mazauna, za a sake gina rusassun wurare",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Sannan mutane za su zauna a cikin birane kuma za su sake gina kango\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ba za ku ƙara sa 'ya'yansu su mutu ba",
"body": "Ana nuna cewa a da yara sun mutu saboda rashin isasshen abinci a ƙasar. Yanzu ƙasar za ta\nsamar da wadataccen abinci. (Duba: figs_explicit)"
}
]