rachelua_ha_ezk_tn_l3/32/22.txt

10 lines
529 B
Plaintext

[
{
"title": "dukkansu an kashe su da takobi",
"body": "Kalmar \"takobi\" ishara ce ga sojoji waɗanda ke amfani da takobi don kashe mutane. Ana iya\nsanya wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Sojoji sun yi amfani da takubba don\nkashe su duka\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "su da suka jawo masifa a bisa ƙasar masu rai",
"body": "Cikakken sunan \"ta'addanci\" ana iya bayyana shi da \"tsoro.\" AT: \"waɗanda,\nlokacin da suke raye, suka sa mutane cikin tsoro ƙwarai\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]