14 lines
496 B
Plaintext
14 lines
496 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Muhimmin Bayani:",
|
|
"body": "Waɗannan kalmomin Allah ne ga Fir'auna game da Asiriya. Allah yana ba da sakonsa a cikin hanyar misali game da babban itacen al'ul. (Duba: figs_parables)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ruwaye masu yawa suka sa tayi tsayi",
|
|
"body": "\"Saboda itacen al'ul na da ruwa da yawa, ya yi tsayi sosai\""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Rafuka suka gangara dukka kewaye da sashenta",
|
|
"body": "\"ruwan da ke zurfin ƙasa ya sanya itacen al'ul ya yi girma ƙwarai da gaske\""
|
|
}
|
|
] |