rachelua_ha_ezk_tn_l3/21/06.txt

18 lines
873 B
Plaintext

[
{
"title": "sai ka yi nishi da ajiyar ",
"body": "\"Tare da tsananin baƙin ciki\" ko \"Tare da baƙin ciki mai girma\""
},
{
"title": "labarin abin da ke zuwa",
"body": "Wannan yana magana ne game da \"labarai\" kamar dai mutum ne wanda zai zo musu ba da\ndaɗewa ba. AT: \"labaran da za su ji ba da daɗewa ba\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "kowacce zuciya za ta narke",
"body": "Wannan yana magana ne game da mutane suna jin tsoro, kamar dai zukatansu suna suma. Hakanan, wannan yana magana ne akan mutane suma a sakamakon tsoro. AT:\n\"don kowa zai tsorata\" (Duba: figs_synecdoche da figs_metaphor)"
},
{
"title": "Kowanne ruhu zai some",
"body": "Wannan yana magana ne game da mutane suna firgita a cikin ruhinsu kamar dai ruhunsu zai kusan suma. AT: \"Kowa zai kasance mai tsoro a cikin halayensa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]