rachelua_ha_ezk_tn_l3/16/08.txt

10 lines
321 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da magana game da Yerusalem kamar dai birni ne budurwa. Garin yana wakiltar mutanen da suke zaune a wurin. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "lokacin ƙauna ya zo maki",
"body": "Wannan yana nufin cewa Yahweh yana ganin yarinyar ta isa aure."
}
]