rachelua_ha_ezk_tn_l3/03/10.txt

10 lines
359 B
Plaintext

[
{
"title": "ka ɗauke su cikin zuciyarka ka kuma ji su da kunnuwanka",
"body": "Anan “zuciya” tana wakiltar tunanin mutum. AT: \"ku tuna da su kuma ku saurara\nda kyau\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Daga nan ka tafi wurin 'yan bauta mutanenka",
"body": "Kalmar \"kamammu\" tana nufin mutanen Isra'ila ne da suke zaune a Babila."
}
]