[ { "title": "Wahayoyin da yake gani na kwanaki da yawa ne daga yanzu, kuma yana annabcin lokutta masu nisa ne", "body": "Waɗannan jimlolin sune hanyoyin da mutanen Isra’ila ke faɗakar da gargaɗin Ezekiyel ba zai\nfaru ba a rayuwarsu amma zai faru a nan gaba. (Duba: figs_parallelism)" } ]