[ { "title": "Hannun Yahweh", "body": "Kalmar \"hannu\" galibi ana amfani da ita don nuni ga ƙarfi ko aikin wani. AT: \"ikon Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ɗaukakar Yahweh", "body": "Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 1:27." } ]