[ { "title": "Ba za a ƙãra ɓata lokaci a kan batun ba", "body": "“Al’amarin” yana nufin abubuwan da Yahweh ya ce za su faru. AT: \"Abin da na ce ba za a jinkirta shi ba\" ko \"Abin da na ce zai faru ba da daɗewa ba\" (Duba: figs_litotes)" } ]