[ { "title": "Me kuke nufi, ku da kuka yi amfani da wannan karin magana a kan ƙasar Isra'ila cewa, 'Mahaifa sun ci 'ya'yan inabi masu tsami, hakoran 'ya'yansu kuma sun dakushe'?", "body": "Yahweh yayi wannan tambaya don tunatar da Ezekiyel wani abu da ya riga ya sani. Tambayar ita ce tsawatarwa ga mutanen da ke amfani da karin maganar. AT: \"Mutanen ƙasar\nIsra'ila suna da wannan karin magana, iyaye suna cin innabi masu tsami, kuma haƙoran\nyara sun zama marasa haske.\" (Duba: figs_rquestion)" } ]