[ { "title": "tukunyar girki", "body": "Yahweh ya ci gaba da kwatanta Yerusalem da tukunyar girki. AT: \"kamar\ntukunyar girki ne\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "amma kada ka jefa ƙuri'a kan ta", "body": "Yin ƙuri'a hanya ce ta zaɓar waɗancan naman da za a fitar, amma saboda Yahweh yana so ya\nfitar da duka naman, babu buƙatar jefa ƙuri'a." } ]