[ { "title": "ba rantsuwata da alƙawarina ya rena ya kuma karya ba?", "body": "Yahweh yayi wannan babbar tambaya don jaddada amsar tabbatacciya. Ana iya fassara\nwannan tambayar azaman sanarwa. AT: \"rantsuwata ce cewa sarkin Kudus ya\nraina kuma alkawarina ya karya.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "zan ɗora hukuncinsa a kansa", "body": "Kalmomin \"kawo ... a kansa\" yana nufin cewa zai dandana wannan hukuncin. Duba yadda kuka fassara wannan karin magana a cikin Ezekiel 11:21. AT: \"Zan sa shi shan hukuncinsa\" (Duba: figs_synecdoche)" } ]