[ { "title": "ƙarshenki yana kanki", "body": "Ana maganar \"karshen\" kamar dan fashi ne ya afkawa mutane. AT: \"an gama rayuwar ku\" (Duba: figs_personification)" }, { "title": "zan shar'anta ki bisa ga ayyukanki", "body": "\"gwargwadon ayyukan da kuka aikata\" ko \"saboda mugayen ayyukan da kuke aikatawa\"" }, { "title": "zan kuma kawo dukkan haramtattun ayyukanki a kanki", "body": "\"Zan hukunta ku saboda aikata abubuwan da na tsana ƙwarai\"" } ]