[ { "title": "sai ka yi nishi da ajiyar ", "body": "\"Tare da tsananin baƙin ciki\" ko \"Tare da baƙin ciki mai girma\"" }, { "title": "labarin abin da ke zuwa", "body": "Wannan yana magana ne game da \"labarai\" kamar dai mutum ne wanda zai zo musu ba da\ndaɗewa ba. AT: \"labaran da za su ji ba da daɗewa ba\" (Duba: figs_personification)" }, { "title": "kowacce zuciya za ta narke", "body": "Wannan yana magana ne game da mutane suna jin tsoro, kamar dai zukatansu suna suma. Hakanan, wannan yana magana ne akan mutane suma a sakamakon tsoro. AT:\n\"don kowa zai tsorata\" (Duba: figs_synecdoche da figs_metaphor)" }, { "title": "Kowanne ruhu zai some", "body": "Wannan yana magana ne game da mutane suna firgita a cikin ruhinsu kamar dai ruhunsu zai kusan suma. AT: \"Kowa zai kasance mai tsoro a cikin halayensa\" (Duba: figs_metaphor)" } ]