[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Yahweh ya ci gaba da magana da annabi Ezekiyel." }, { "title": "Ruhun Yahweh ya sauko mani", "body": "Ezekiyel yayi magana game da Ruhun Yahweh yana ba shi izini da ƙarfafa shi yin annabci kamar dai Ruhun Yahweh ya sauka a kansa. AT: \"Ruhun Yahweh ya ba ni iko\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "mutanen da kuka kashe a wannan birnin", "body": "Yahweh yana magana akan mutanen da suka kashe kamar yankakku ne na nama da birni\nkamar tukunya ce wacce ake ajiye naman a ciki ko dafa shi. Duba yadda kuka fassara wannan maganar a cikin Ezekiel 11: 3. AT: \"Mutanen da kuka kashe ... suna kama da naman a cikin tukunya, kuma wannan birni kamar tukunya ne. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "za a fitar daku daga tsakiyar wannan birnin", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT \"Amma zan fito da ku\" (Duba: figs_activepassive)" } ]