[ { "title": "za ki tuna da komai", "body": "Wannan karin magana yana nufin tunawa. AT: \"ku tuna komai\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "haka ba za ki sake buɗe bakinki ki yi magana", "body": "Wannan yana nufin cewa Yerusalem za ta ji kunya sosai don yin magana." } ]