[ { "title": "ɗaukakar Yahweh", "body": "Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 3:12." }, { "title": "na faɗi bisa fuskata", "body": "\"Na sunkuyar da kaina ƙasa\" ko \"Na kwanta a ƙasa.\" Ezekiyel bai fadi da bazata ba. Ya gangara ƙasa don ya nuna girmamawa da tsoron Yahweh. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiel 1:27. (Duba: translate_symaction)" }, { "title": "ka shirya zuciyarka", "body": "\"kula\" ko \"tunani.\" Fassara kamar yadda kuka fassara \"sanya zuciyarku a kan\" a cikin Ezekiel\n40: 3. (Duba: figs_idiom)" } ]