[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Yahweh ya ci gaba da ba da labari inda al’ummar Isra’ila ta zama kurangar inabi. " }, { "title": "kakkarye suka bushe", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh ya kakkarya rassanta masu\nƙarfi kuma suka bushe\" ko \"Mutane suka karya reshenta masu ƙarfi kuma suka bushe\" (Duba: figs_activepassive)" } ]