[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Yahweh ya ci gaba da bayyana al’ummar Isra’ila a matsayin zaki, sarakunan mulkin Yahuda kuma kamar ’ya’yansu ne. " }, { "title": "Ya lalatar da kagarunsu ya kuma maida biranensu kufai", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.AT: \"Mutane sun yi watsi da ƙasar da\ncikakkiyarta\" (Duba: figs_metonymy)" } ]