[ { "title": "An miƙa ki ga takobin", "body": "Ana iya sanya wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Na bai wa Masar takobi\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "Za su ƙwace ta da rundunarta", "body": "\"Makiyanta za su kwace Masar da mutanenta\"" } ]