[ { "title": "Idom na wurin tare da sarkinta da kuma dukkan shugabanninta", "body": "Anan \"Idom\" tana wakiltar dukkan mutanen Idom. AT: \"Mutanen Edom suna\ncikin Lahira tare da sarakunansu da dukkan shugabanninsu\" (Duba: figs_metonymy)" } ]