rachelua_ha_ezk_tn_l3/43/10.txt

10 lines
339 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "gaban idanunsu",
"body": "Anan an ambaci Israilawa da “idanunsu” don jaddada abin da suka gani. Duba yadda kuka\nfassara wannan a cikin Ezekiel 21: 6. AT: \"a gabansu\" ko \"a gaban jama'ar Isra'ila\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "su kiyaye dukkan tsarinsa ",
"body": "\"zai kiyaye ta juna\""
}
]