"body": "Anan ana maganar \"ƙasa\" kamar dai akwati ne cike da jini. Anan “jini” ishara ce ta kisan kai.\nKuma \"birni\" ana maganarsa kamar akwati ne kuma \"ɓata gari\" sune abubuwan da ke ciki.\nAT: \"A duk faɗin ƙasar mutane suna kashe marasa laifi, kuma a duk faɗin garin\nmutane suna aikata mugunta\" (Duba: figs_metonymy)"