rachelua_ha_ezk_tn_l3/17/15.txt

10 lines
396 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh yayi magana game da sarkin Yerusalem wanda ya tayar wa sarkin Babila."
},
{
"title": "Wanda ya yi irin waɗannan abubuwa zai tsira?",
"body": "Yahweh yayi wannan tambaya mai mahimmanci don jaddada amsar mara kyau. Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: \"Wanda ke yin waɗannan abubuwa ba zai tsere ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]