rachelua_ha_ezk_tn_l3/12/26.txt

6 lines
300 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Wahayoyin da yake gani na kwanaki da yawa ne daga yanzu, kuma yana annabcin lokutta masu nisa ne",
"body": "Waɗannan jimlolin sune hanyoyin da mutanen Israila ke faɗakar da gargaɗin Ezekiyel ba zai\nfaru ba a rayuwarsu amma zai faru a nan gaba. (Duba: figs_parallelism)"
}
]