rachelua_ha_ezk_tn_l3/17/24.txt

6 lines
267 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Sa'an nan dukkan itatuwan jeji za su sani cewa Ni ne Yahweh",
"body": "Yahweh yana magana akan bishiyoyi kamar dai mutane ne da zasu iya saninsa. Itatuwan suna\nwakiltar al'ummomi da mutanen da ke zaune a cikinsu. (Duba: figs_personification)"
}
]