"body": "Yahweh yayi magana akan mafi kyawu a cikin duk abin da suka ba shi kamar suna \"nunan fari.\" AT: \"mafi kyawun gudummawarku\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Waɗannan kalmomin guda biyu suna nufin abu ɗaya kuma suna jaddada cewa Ubangiji zai\ndawo da mutanensa daga cikin duk al'umman da ya warwatsasu. Duba yadda kuka fassara\nwannan a cikin Ezekiel 20:34. (Duba: figs_parallelism)"