rachelua_ha_ezk_tn_l3/17/17.txt

14 lines
571 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh yana magana game da sarkin Yerusalem."
},
{
"title": "sojojinsa masu ƙarfin yaƙi da kuma jama'arsa masu yawa domin yaƙi ba za su tsare shi ba a wannan yaƙin",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya kuma suna ƙarfafa yadda ƙarfin Fir'auna yake\nda ƙarfi. (Duba:"
},
{
"title": "ya miƙa hannunsa ga yin alƙawari",
"body": "Wannan yana nufin rike hannun wani a matsayin alamar abota da yarjejeniya. A nan yana\nwakiltar rantsuwar alkawarin da ya yi da Sarkin Babila. (Duba:"
}
]