"body": "Yahweh yayi wannan tambaya don tunatar da Ezekiyel wani abu da ya riga ya sani. Tambayar ita ce ta tsautawa ga mutanen da ke amfani da karin maganar. AT: \"mutanen ƙasar\nIsra'ila suna da wannan karin maganar da ke cewa, 'Kwanakin sun yi tsawo, kuma kowane\nhangen nesa ya kasa.'\" (Duba: figs_explicit)"