"body": "Yahweh yayi wannan tambayar don ya nanata cewa matar tana yin kamar karuwancinta bai isa sosai ba don haka ta yanke shawarar sadaukar da yaranta kuma. Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: \"Dole ne ku yi tunanin cewa ayyukan karuwanci ƙaramin\nal'amari ne.\" ko \"Bana tsammanin ayyukan karuwancinku ba ƙaramin al'amari bane.\" (Duba: figs_rquestion)"