rachelua_ha_ezk_tn_l3/32/24.txt

10 lines
322 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da yi wa Ezekiyel magana game da al'umman Lahira."
},
{
"title": "Ilam na cikin dukkan waɗanda aka kashe",
"body": "Wannan yayi kamanceceniya da sashin farko na ayar. AT: \"Mutanen da suka\nmutu sun ba Ilam wurin da za su kwanta a tsakaninsu\""
}
]