rachelua_ha_ezk_tn_l3/32/07.txt

10 lines
408 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Bayan na katse ka",
"body": "Abu ne gama gari magana game da rayuwar mutum kamar dai fitila ce da za a iya kashewa.\nAT: \"Lokacin da na halakar da ku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zan kuma sa duhu bisa ƙasarka",
"body": "Yahweh yayi magana game da sanya taurari duhu kamar yana sanya murfin samaniya.\nAT: \"Zan sanya komai a sama ya yi duhu\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]