rachelua_ha_ezk_tn_l3/32/01.txt

14 lines
571 B
Plaintext
Raw Permalink Normal View History

[
{
"title": "Sa'an nan ya kasance",
"body": "Ana amfani da wannan jumlar a nan don alamar farkon sabon ɓangaren labarin. Idan yarenku yana da hanyar yin wannan, kuna iya la'akari da amfani da shi anan."
},
{
"title": "Ka na kamar ɗan zaki a cikin al'ummai",
"body": "Masar ta fi sauran al'ummomi ƙarfi, kamar zaki ya fi sauran dabbobi ƙarfi. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "ka zama kama da dodon ruwa na cikin teku",
"body": "Fir'auna mai iko ne, amma kawai ya haifar da matsala ga wasu, kamar wannan dodo a cikin\nruwa. (Duba: figs_idiom)"
}
]