22 lines
1.1 KiB
Plaintext
22 lines
1.1 KiB
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Sai Dauda ya yayyage tufafinsa ... mutanen da ke tare da shi suka yi haka su ma",
|
|
"body": "Dauda da mutanensa sun yayyage tufafinsu alama ce na makoki saboda da mutawar Sarki Saul. (Dubi: translate_symaction)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "domin mutanen Yahweh, domin kuma gidan Isra'ila ",
|
|
"body": "Maganganun nan biyu a takaice na nufin abu ɗaya. Kalman nan \"gida\" na wakilcin zuriyar Isra'ila. Amma \"mutane\" da \"gida\" mai yiwuwa suna wakilcin sojojin Isra'ila. AT: \"domin sojojin Isra'ila\" (Dubi: figs_parallelism and figs_metonymy and figs_synecdoche)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Yawe",
|
|
"body": "Wannan shine sunan Allah da ya bayana wa mutanensa cikin Tsohon Alkawari. Dubi translationWord (tW) game da yadda za a juya wannan suna Yawe."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "an kashe su",
|
|
"body": "AT: \"sun mutu a bakin dãga\" ko \"abokan gãba sun kashe cikin yaƙi\" Wannan na nufin \"an kashe\" (Dubi: figs_euphemism and figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Daga ina kake?",
|
|
"body": "Mutumin ya riga ya bayana cewa shi Ba'amaleke ne cikin 1:8. Dauda ya yi wannan tambayar don ya tabbatar da wannan saboda muhimmancin shari'ar da Dauda zai yi wa mutum."
|
|
}
|
|
] |