rachelua_ha_2sa_tn_l3/19/24.txt

10 lines
527 B
Plaintext

[
{
"title": "Bai kuwa gyara ƙafafunsa ba",
"body": "\"Bai kula da ƙafafunsa ba.\" Ƙafafun Mefiboshet sun kasance marasa ƙarfi. Wannan jumlar tana nufin cewa bai kula da ƙafafunsa da kyau ba."
},
{
"title": "Donme ba ka tafi tare da ni ba, Mefiboshet?",
"body": "Dauda yana tambayar Mefiboshet me ya sa bai tafi tare da Dawuda ba yayin da Dauda da dukkan mutanen da suka biyo shi suka bar Yerusalem. AT: \"Me ya sa ba ku tafi tare da ni ba lokacin da na bar Yerusalem, Mefiboshet?\"\n(Duba: figs_explicit)"
}
]