rachelua_ha_2sa_tn_l3/23/05.txt

14 lines
807 B
Plaintext

[
{
"title": "Hakika ba haka iyalina suke a gaban Allah ba?",
"body": "Anan Dauda yana cewa ya yarda da Allah. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"Iyalina hakika haka suke a gaban\nAllah!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Ko bai yi madawwamin alƙawari da ni, shimfiɗaɗɗe bisa ga ... hanya ba?",
"body": "Dauda ya yarda cewa Allah ya yi alkawari da shi. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"Lallai ya yi ... hanya. \"(Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Ko bai ƙara cetona ba kuma ... muradina ba?",
"body": "Dauda yayi imanin cewa Allah zai taimake shi koyaushe kuma zai sa shi ya ci gaba. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"Yana ƙarfafata kuma yana ba ni duk abin da nake so.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]