22 lines
939 B
Plaintext
22 lines
939 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "\"Hakika ba zai faru ba, bari ya zama nesa daga gare ni",
|
|
"body": "Ya sake maimaita wannan maganar don jaddada cewa wannan wani abu ne wanda ba zai taɓa yi ba. AT: \"Gaskiya ne, da gaske, ba zan taɓa ba\" (Duba: figs_idiom)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ya ɗaga hannunsa sama gãba da sarki",
|
|
"body": "Wannan yana nufin yin tawaye da yaƙi da wani. AT: \"ya yi adawa\" ko \"yana tawaye ga\" (Duba: figs_idiom)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Shi kaɗai za a bayar",
|
|
"body": "Yowab yana neman mutanen birni su sakar masa Sheba. AT: \"Bada wannan mutumin mana\" ko \"Ka ba mu wannan mutumin\" (Duba: figs_idiom)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ni kuwa zan janye daga birnin",
|
|
"body": "Anan \"Ni\" yana nufin Yowab da sojojinsa. AT: \"Za mu janye daga garin\" (Duba: figs_synecdoche)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Za a jefa maka kansa ta bisa ganuwa",
|
|
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Za mu jefa kansa\" (Duba: figs_activepasive)"
|
|
}
|
|
] |