rachelua_ha_2sa_tn_l3/18/01.txt

18 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Dauda ya ƙidaya sojojin da ke tare da shi",
"body": "Dauda bai ƙidaya mutanen duka ba, amma waɗansu mutane suka ƙidaya. AT: \"Dauda ya yi umarni don a ƙidaya sojojin da suke tare da shi kuma ya sanya\" ko \"Dauda ya tsara sojojin da suke tare da shi kuma ya naɗa su\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "naɗa shugabanni na dubbai da na ɗarurruka a bisansu",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) waɗannan lambobin suna wakiltar ainihin adadin\nsojojin da waɗannan kaftin ɗin suka jagoranta. AT: \"shugabannin sojoji 1,000 da shugabannin sojoji 100\" ko kuma 2) kalmomin da aka fassara a matsayin \"dubbai\" da \"ɗaruruwan\" ba sa wakiltar ainihin lambobi, amma sunaye ne na manya da ƙananan ƙungiyoyin soja. AT: \"shugabannin sojoji na manyan rundunonin soja da shugabannin kananan rundunonin sojoji\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "shugabanni",
"body": "Kyaftin mutum ne wanda yake da iko akan ƙungiyar sojoji."
},
{
"title": "Lallai zan fita tare daku da kaina, nima",
"body": "Wannan yana nufin cewa zai fita tare da su zuwa yaƙi. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: \"Ni da kaina zan tafi tare da ku zuwa yaƙi\" ko \"Ni da kaina zan tafi tare da ku zuwa yaƙi\" (Duba: figs_explicit)"
}
]