rachelua_ha_2sa_tn_l3/17/08.txt

26 lines
1.4 KiB
Plaintext

[
{
"title": " kamar damisar da a ka ƙwace wa 'ya'yanta ",
"body": "Fushin sojoji a nan ana kwatanta su da na uwa mai kai wanda aka sauke da sasa. AT: \"suna cikin fushi, kamar uwa mai ɗauke da ɗiyar da aka ƙwace sa\" ko \"suna da tsananin fushi\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "mayaƙine",
"body": "Wannan yana nufin cewa nasa ya yi yaƙe-yaƙe da yawa kuma ya san hanyoyin yaƙi sosai. AT: \"ya yi yaƙe-yaƙe da yawa\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ko a wani wuri",
"body": "Wannan wani wurin ne da zai iya ɓoyewa. AT: \"ko a ɓoye a wani wuri\" (Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "aka kashe waɗansu mutanenka",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"lokacin da sojojinsa suka kashe wasu mutanenku\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "An yi yanka tsakanin sojojin da ke bin Absalom",
"body": "Kalmar \"yanka\" na nufin abin da ya faru inda aka kashe mutane da yawa ta hanyar zalunci. Ana iya bayyana wannan azaman kalma. AT: \"An kashe yawancin sojoji da ke bin Absalom\" ko \"Sojojin abokan gaba sun kashe da yawa daga cikin sojojin da ke bin Absalom\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "waɗanda zukatansu suna kama da zuciyar zaki",
"body": "A nan ana nufin sojoji ta hanyar \"zukatansu.\" Hakanan, jaruntakar ƙarfin su idan aka kwatanta da ta zaki. AT: \"wadanda suka yi jarumtaka kamar zakuna\" ko \"wadanda suka yi jarumtaka\" (Duba: figs_synecdoche da figs_simile)"
}
]